Hausa Songs

Sadi Sidi Sharifai – Dafin So

Sadi Sidi Sharifai – Dafin So Mp3 Download

Saurari wakar Sadi Sidi Sharifai mai taken “Dafin So”.

“Dafin So” waka ce mai dauke da labari mai ban tausayi da darasi a ciki. A cikin wannan waka, Sadi Sidi Sharifai yana bada labarin yadda wata ta nuna masa tsananin so da takura har ta sanya ya kamu da son nata.

Sai dai kash, labarin ya sauya salo bayan ya gano babban tashin hankali, inda ya fahimci cewa ashe matar aure ce take masa wannan soyayyar. Wakar tana nuni da illar shiga soyayya ba tare da bincike ba, da kuma yadda soyayya kan iya zama “Dafi” (Guba) idan aka yi ta a wajen da bai dace ba.

Song Details:

  • Artist: Sadi Sidi Sharifai
  • Song: Dafin So
  • Album: Wata Da Rana EP
  • Year: 2022
  • Genre: Hausa Afro-Pop / Storytelling

Listen and Download below:

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Sadi Sidi Sharifai – Aisha

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button