Hausa Songs
Ranking Bwoy – Wacce Nake So freestyle

Ranking Bwoy – Wacce Nake So freestyle Mp3 Download
Ranking Bwoy ya saki wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Wacce Nake So (freestyle)” itama wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a manhajar TikTok.
Idan itama wannan waka kun ji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasan wannan waka.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
 - Facebook: Hausa Tracks
 - YouTube: Hausa Tracks
 - Twitter: Hausa Tracks
 - Instagram: Hausa Tracks
 - Telegram: Hausa Tracks
 - TikTok: Hausa Tracks
 









