Hausa Songs
Prince Mk Baagi – Yafi Naku Kyau

Prince Mk Baagi – Yafi Naku Kyau Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato, Prince Mk Baagi ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Yafi Naku Kyau” wannan waka ga dukkan alamu waka ce ta yabo zuwa ga wani babban mutum. Amma duk da cewa waka ce ta wani mutane sun nuna jin dadinsu akanta.
RECOMMENDED: Prince Mk Baagi – Balarabiyata
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.









