Hausa Songs

Prince Mk Baagi – Bawan Allah

Prince Mk Baagi – Bawan Allah Mp3 Download

Fitaccen mawaki, Prince Mk Baagi, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Bawan Allah”. An saki waÆ™ar ne a ranar 14 ga Agusta, 2025. Wannan waÆ™a ce ta addini da tunatarwa, inda mawakin ya rera ta don tunatar da bayin Allah su kasance masu tawali’u.

KAR KU MANTA: Prince Mk Baagi – Balarabiyata

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button