Hausa Hip Hop
Og Abbah – Soyayya

Og Abbah – Soyayya Mp3 Download
Ga wata waƙa mai sanyaya zuciya daga gare shi Og Abbah, mai suna “Soyayya“. Kamar yadda sunan ya nuna, waƙa ce ta nuna kauna da sha’awar masoyi, kuma tana daga cikin kundin waƙoƙin “North Vibez Ep” na shekarar 2024. Wannan waƙa ta dace da kowacce masoya da take son jin dadi da nishadi.
RECOMMENDED: Og Abbah – Albarka
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









