Hausa Hip Hop
Og Abbah – Maganan Su Ft. DJ LB

Og Abbah – Maganan Su Ft. DJ LB Mp3 Download
Og Abbah ya sake fitowa da wani sabon zafaffen aiki mai suna “Maganan Su” wanda ya hada kai da fitaccen DJ LB. Wannan waƙa tana daga cikin kundin waƙoƙin “North Vibez Ep” na shekarar 2024. Waƙar tana da salon shigar da sauti na musamman wanda DJ LB ya taimaka wajen kawatawa.
RECOMMENDED: Og Abbah – Gwoza Gwoza
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









