Hausa Songs
Nazeer H Maiatamfa – Kibani Dama

New Song “Kibani Dama” by Nazeer H Maiatamfa 2025 Mp3 Download
Nazeer H Maiatamfa ya kara fito da sabuwar wakar soyayya mai suna “Kibani Dama” tare da mawakiya “Hajara Yahya” kuma itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Ki Bani Dama Ep” na 2025.
Idan har wannan waka itama tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.