Hausa Hip Hop
MUSIC: Usman Bee – Dan Mazari Ft. Zamzam

Usman Bee New Song “Dan Mazari” Ft. Zamzam 2025 Download
Usman Bee ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Dan Mazari” tare da hadin gwiwar mawaki Zamzam wannan waka itama tana daga cikin wakoki (12) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “End Of An Era EP” na shekarar 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.