Hausa Hip Hop
MUSIC: Usman Bee – Armani

Usman Bee – Armani Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Usman Bee” mai suna “Armani” wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.