Hausa Songs
MUSIC: Umar MB – Soyayya Ta Farko

Umar MB – Soyayya Ta Farko Mp3 Download
Yanzu haka zaku iya sauke wata sabuwar wakar “Umar MB” mai suna “Soyayya Ta Farko” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (18) na wani sabon kundinsa mai suna “Best Of Rabuwa” na 2025.
RECOMMENDED: Umar MB – Hawaye Na (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.