Hausa Songs
MUSIC: Umar MB – Rabuwa

Umar MB – Rabuwa Mp3 Download
Yanzu haka zaku iya sauke wakar mawaki “Umar MB” mai suna “Rabuwa” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (18) na wani sabon kundinsa mai suna “Best Of Rabuwa” na 2025.
RECOMMENDED: Umar MB – Aljanna Ta (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.