Hausa Songs
MUSIC: Umar MB – Ji Mana

Umar MB New Song “Ji Mana” 2022 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar mawaki “Umar MB” mai suna “Ji Mana” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (19) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “Gangariya EP” na shekarar 2022.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.