Hausa SongsTrending Hausa Songs

MUSIC: Sadiq Saleh – So Soyayya

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

Sadiq Saleh Ya Rera Waƙar Soyayya Mai Taken “So Soyayya”!

Masoyan wakokin soyayya na Sadiq Saleh, ga wata sabuwa nan tafe! Ku saurari waƙarsa mai taken “So Soyayya“, wadda take cikin sabon kundin waƙoƙinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi Delux” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Sadiq Saleh – Madadin Ki (Mp3 Download)

SAUKAR DA WAƘAR (MP3)

Bayan kun saurari wannan waƙa, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa. Muna son jin yadda wannan waƙa ta burge ku.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button