Hausa Hip Hop
MUSIC: Rumerh – Beauty Sleep

Rumerh – Beauty Sleep Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Rumerh” mai suna “Beauty Sleep” itama wannan waka tayi dadi kuma tabada ma’ana saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Rumerh – Yar Kwalta (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.