MUSIC: Rabil Jos – Yah Muradin Zuciya

Rabil Jos - Yah Muradin Zuciya

Rabil Jos – Yah Muradin Zuciya Mp3 Download

Rabil Jos ya sake fitar da wata sabuwar wakar yabon Annabi Muhammad (S.A.W) mai suna “Yah Muradin Zuciya“. Wannan waka ta zo da wani salo mai daɗi, sai ma idan kun saurare ta.

KAR KU MANTA: A Baba – Nema Muke Ft. Outside Boy (Mp3 Download)

Idan har kun ji daɗin wannan waka, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section da ke ƙasa don sanin irin daɗin da ta yi muku.

DOWNLOAD MP3

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*