MUSIC: Oga Abdul – Sai Ta Allah Tayi Ft. Adam A Zango

Oga Abdul - Sai Ta Allah Tayi
Oga Abdul - Sai Ta Allah Tayi
Shares

Oga Abdul – Sai Ta Allah Tayi Ft. Adam A Zango Mp3 Download

Fitaccen mawaki Oga Abdul ya sake fitar da wata sabuwar wakar haɗin gwiwa mai ban sha’awa tare da shahararren jarumi kuma mawaki Adam A Zango. Sunan wakar ita ce “Sai Ta Allah Ta Yi”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman da kuma saƙo mai zurfi, inda mawakan biyu suka nuna ƙwarewarsu wajen bayyana batun ƙaddara da kuma dogaro ga ikon Allah.

KAR KU MANTA: Oga Abdul – Dan Halak Open Verse

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*