MUSIC: Nura M Inuwa – Yadda Na Dauki So

🎵 DOWNLOAD HERE

Nura M Inuwa – Yadda Na Dauki So Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan na hausa, Nura M Inuwa, ya zo da wata sabuwar wakarsa mai suna “Yadda Na Dauki So“. Wannan wakar tana ɗaya daga cikin wakoki shida (15) da ke cikin faifan wakokinsa (album) mai taken “Ni Daku Album” na shekarar 2021.

RECOMMENDED: MUSIC: Nura M Inuwa – Bankwana

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

DOWNLOAD MP3

🎵 FAST DOWNLOAD MP3

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*