MUSIC: Nura M Inuwa – Isar Da Sako

🎵 DOWNLOAD HERE

Nura M Inuwa – Isar Da Sako Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan na hausa, Nura M Inuwa, ya zo da wata sabuwar wakarsa mai suna “Isar Da Sako“. Wannan wakar tana ɗaya daga cikin wakoki shida (15) da ke cikin faifan wakokinsa (album) mai taken “Ni Daku Album” na shekarar 2021.

RECOMMENDED: MUSIC: Nura M Inuwa – Yadda Na Dauki So

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

DOWNLOAD MP3

🎵 FAST DOWNLOAD MP3

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*