Hausa Songs

Dauda Kahutu Rarara – Sa’adatu Amarya

FAST DOWNLOAD NOW

Dauda Kahutu Rarara – Sa’adatu Amarya Mp3 Download

Shahararren mawakin siyasa kuma mai nishaɗi, Dauda Kahutu Rarara, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Sa’adatu Amarya”. An saki waƙar ne a ranar 19 ga Mayu, 2023, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Shagalin Ku”. Waƙa ce ta yabo da taya murna ga amarya mai suna Sa’adatu a yayin shagalin aurenta.

KAR KU MANTA: Dauda Kahutu Rarara – Ni’ima Amarya

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button