MUSIC: Mr442 – Bariki Ft. Rumerh

Mr442 - Bariki Ft. Rumerh
Mr442 - Bariki Ft. Rumerh
🎵 DOWNLOAD HERE

Mr442 – Bariki Ft. Rumerh Mp3 Download

Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Mr442” mai suna “Bariki” tare da hadin gwiwar mawakiya Rumerh itama wannan waka tana daga cikin wakokin hausa hip hop da suke tashe a kafar sadarwa ta TikTok.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

DOWNLOAD MP3

🎵 FAST DOWNLOAD MP3

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*