Hausa Hip Hop
MUSIC: Mahraz Number 1 – Mamaki

Masoyan mawakin nan, Mahraz Number 1 ya kara sakar muku wata sabuwar waka mai suna “Mamaki” wannan waka dai tana daya daga cikin wakoki (10) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “JOY The Ep” na shekarar 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.