Hausa Hip HopTrending Hausa Songs
MUSIC: Mahraz Number 1 – JOY

Sanannan matashin mawakin nan, Mahraz Number 1 ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “JOY” wannan waka itama tana daga cikin wakoki (10) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “JOY The Ep” na shekarar 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.