Hausa Songs
MUSIC: Isah Ayagi – Mafari

Isah Ayagi – Mafari Mp3 Download
Yanzu haka zaku iya sauke wata sabuwar wakar mawaki “Isah Ayagi” mai suna “Mafarki” wannan waka tayi matukar dadi sosai saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Isah Ayagi – Da Sannu Sannu (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.