Hausa Songs
MUSIC: Hamisu Breaker – So Sanadi

Hamisu Breaker “So Sanadi” 2025 Mp3 Download
Hamisu Breaker yazo da wata sabuwar waka mai suna “So Sanadi” wannan waka itama tana daga cikin wakoki (8) na sabon album dinsa mai suna “Banida Damuwa Ep” na 2025.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Banida Damuwa (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.