Hausa Songs
Abdul D One – Bikin Suna
- Artist: Abdul D One
- Genre: Love
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Abdul D One – Bikin Suna Mp3 Download
Fitaccen mawaki Abdul D One ya saki wata sabuwar wakar murna da Biki mai taken “Bikin Suna”. Wakar ta zo ne a daidai lokacin da masoya suka dade suna jira, kuma tana nuna irin farin ciki da daukaka da ake samu yayin gudanar da Bikin Suna.
RECOMMENDED: Abdul D One – Ina Da Mata
Wakar Bikin Suna an tsara ta ne musamman don karawa kowane Bikin Suna armashi. Mawakin ya yi amfani da kalamai masu dadi da kuma yabo ga iyayen jariri, wanda hakan ya sa ta zama wakar da ta dace a saka a kowane Biki.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









