Hadassah – Monster Ft. Rumerh Mp3 Download
Fitacciyar mawakiyar nan, Hadassah ta kara sakin wata sabuwar wakar ta mai suna “Monster” tare da mawakiya Rumerh itama wannan waka tazo da wani salo mai dadi saima idan kun ji ta.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Leave a Reply