Flyhil Ft. Where You Dey Ft. Rumerh Mp3 Download
Matashin mawakin nan, Flyhil ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Where You Dey” tare da hadin gwiwar mawakiya Rumerh itama wannan waka tayi dadi saima idan kun saurareta.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.
Leave a Reply