
Sabuwar Waka: Danmusa New Prince – Hausa Vibes (Saukewa)
Wata sabuwar waka ta ƙara fitowa daga bakin mawaki Danmusa New Prince, mai taken “Hausa Vibes“. Wannan waka ma tana cikin jerin waƙoƙin da ke cikin sabon kundin sa na “Sisin Gold Ep” na shekarar 2023.
KAR KU MANTA:
Muna fatan za ku ji daɗin wannan sabuwar waƙar. Kada ku manta ku bar mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa.
Leave a Reply