
Jarumar Kannywood, Fateema Hussain, ta fitar da wasu sabbin hotuna masu ban sha’awa a social media waɗanda suka ja hankalin jama’a. Jarumar ta nuna wani sabon salo wanda ya burge masoyanta da yawa.
Anan za ka ga wasu daga cikin sabbin hotunan jaruma Fateema Hussain masu kayatarwa da kuma ɗan gajeren video na musamman da ta fitar.
Hotunan Fateema Hussain








Bidiyon Fateema Hussain
Duba: Hotunan Firdausi Yahaya Na Karshen Mako Masu Ban Sha’awa (2025)
Wanne daga cikin waɗannan hotunan Fateema Hussain ne ya fi burge ka? Ka gaya mana ra’ayinka a cikin comments a ƙasa!