
Ahmad Delta – Autan Maza Mp3 Download
Mawaki Ahmad Delta ya sake fitowa da sabuwar waka mai taken “Autan Maza“. Wannan waka dai ta sake nuna irin kwarewar Ahmad Delta a fagen waka, inda ya bayyana wani saÆ™o mai muhimmanci da kuma jan hankali ga masu saurare.
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply