Hausa Songs
Abdul D One – Rai Da Rayuwa Feat. Shamsiyya Sadi

Abdul D One – Rai Da Rayuwa Feat. Shamsiyya Sadi Mp3 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Rai Da Rayuwa”, inda ya haɗa kai da mawaƙiya Shamsiyya Sadi, a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka ce da ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. A cikin wannan waka, mawaƙan biyu sun rera waka kan rayuwa da dukkan abubuwan da suka shafi zaman duniya, wanda hakan ya sa waƙar ta zama mai zurfin ma’ana.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Fahimta Feat. Murja Baba
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.