Hausa Hip Hop
Mubson Zamani – Gimbiya Ft. Bilal Villah

Mubson Zamani – Gimbiya Ft. Bilal Villah Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan Mubson Zamani tare da hadin gwiwar Bilal Villah sun saki sabuwar wakarsu mai taken Gimbiya a ranar 5 ga watan Satumba, 2025. Wannan sabuwar waka ce mai cike da daɗi da kuma tunatarwa.
KAR KU MANTA: Bilal Villah – Sutura
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.