Hausa Songs
Msquare Nnah – Zo Ft. Namenj
Msquare Nnah – Zo Ft. Namenj Mp3 Download
Matashin mawakin nan dan jihar Kaduna wato Muhammad Mustapha wanda aka fi sani da Msquare Nnah ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Zo” tare da fitaccen mawaki Namenj.
Idan har wannan waka ta baku nishadi kuna da damar turawa yan uwa ma’abota jin wakokin hausa.