Hausa Songs

Umar M Shareef – Makaranta

FAST DOWNLOAD NOW

Umar M Shareef – Makaranta Mp3 Download

Shahararren mawaki a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Makaranta”. An saki waƙar ne a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Kalaman Bakina”. Wannan waka ce ta soyayya da ke kwatanta masoyiya da makaranta, wadda a cikinta ake koyon soyayya da kuma yadda ake shaukin ta.

KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Labarin Soyayya

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button