Hausa SongsTrending Hausa Songs
Meleri – Sonki Nake Ft. Zuby Star

- Artist: Meleri Feat. Zuby Star
- Genre: Love
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Meleri – Sonki Nake Ft. Zuby Star Mp3 Download
Sauke sabuwar wakar soyayya mai suna “Sonki Nake” wacca mawaki “Meleri” ya kara saki tare da fitacciyar mawakiyar hausa wato Zuby Star.
RECOMMENDED: Musty Bauchi – Kauna Feat. Zuby Star
Meleri ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 13, 2025 kamar yanda ya sanar a social media, yanzu haka dai kowa zai iya samunta kuma zaku iya saurarenta.
“Sonki Nake” waka ce ta soyayya mai taba zuciya domin duk wanda ya saurari wannan waka zai kara tabbatar da soyayya rayuwa ta daban da sai dan soyayya ne yake gane hakan.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.









