Hausa Hip Hop
Maidawa – Zo Gani Ft. Jawad Rikiji

Maidawa New Song “Zo Gani” Ft. Jawad Rikiji 2025 Mp3 Download
Maidawa ya saki wata sabuwar waka mai suna “Zo Gani” tare da wani mawaki mai suna “Jawad Rikiji” wannan waka itama tana daga wakokin ukun karshe na sabon album dinsa “Lighter Ep” na 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.