Hausa Hip Hop
Maidawa – Raba Yatsu

Maidawa New Song “Raba Yatsu” 2025 Mp3 Download
Maidawa ya kara sakin wata sabuwar wakarsa ta masu ganja mai suna “Raba Yatsu” itama wannan waka tana daga cikin wakoki nafarko na sabon album dinsa mai suna “Lighter Ep” na 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.