Hausa Hip Hop
Maidawa – Kallo

Maidawa New Song “Kallo” 2025 Mp3 Download
Maidawa ya kara fitowa da sabuwar waka mai suna “Kallo” wannan waka itama tana daga cikin wakoki na biyar din karshen sabon album dinsa mai suna “Lighter Ep” na 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.