Hausa Hip Hop
Mahraz Number 1 – To the Kingdom Come

Mahraz Number 1 – To the Kingdom Come Mp3 Download
Mahraz Number 1 ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “To the Kingdom Come” itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (18) na sabon album dinsa mai suna “Commando Vol. 4” na 2025.
RECOMMENDED: Mahraz Number 1 – Leaders of Tomorrow (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks