Hausa Hip Hop
Mahraz Number 1 – Next Level

Mahraz Number 1 New Song “Next Level” 2024 Mp3 Download
Mahraz Number 1 ya kara zuwa da sabuwar waka mai suna “Next Level” itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (16) na sabon album dinsa mai suna “The Game Changer Ep” na 2024.
RECOMMENDED: Mahraz Number 1 – Shame The Devil’s Ft. Alaji Domryz (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks