Hausa Hip Hop
Mahraz Number 1 – Money Matter Ft. Free Man

Mahraz Number 1 – Money Matter Ft. Free Man Mp3 Download
Mahraz Number 1 ya kara fitar da sabuwar waka mai suna “Money Matter” tare da mawaki Free Man wannan waka itama tana daga cikin wakoki (18) na sabon album dinsa mai suna “Commando Vol. 4” na 2025.
RECOMMENDED: Mahraz Number 1 – Ghetto Ft. Soyayya Boi (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks