Hausa Hip Hop

Mahraz Number 1 – Mamaki Ft. Aisha Shuwa & Aeboy

Mahraz Number 1 New Song “Mamaki” Ft. Aisha Shuwa & Aeboy 2024 Mp3 Download

Mahraz Number 1 ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Mamaki” tare da mawaka Aisha Shuwa & Aeboy itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (16) na sabon album dinsa mai suna “The Game Changer Ep” na 2024.

RECOMMENDED: TheCamboi – Oh Mama Ft. Mahraz Number 1 (Mp3 Download)

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Join Our Social Media Channels:-

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!