Hausa Hip Hop
Mahraz Number 1 – Mama i made it

Mahraz Number 1 New Song “Mama i made it” 2024 Mp3 Download
Mahraz Number 1 ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Mama i made it” itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (16) na sabon album dinsa mai suna “The Game Changer Ep” na 2024.
RECOMMENDED: Mahraz Number 1 – Nobody To Somebody Ft. Must Gee (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks