Hausa Hip Hop
Mahraz Number 1 – Dadi
- Artist: Mahraz Number 1
- Genre: Hausa Pop
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Mahraz Number 1 – Dadi Mp3 Download
Fitaccen Mawaki Mahraz Number 1 ya fitar da sabuwar waÆ™ar farin ciki da nishadi mai suna “Dadi”. An saki wannan waÆ™ar a ranar 10 ga Disamba, 2025. WaÆ™ar tana nuna jin daÉ—i da murna a rayuwa, kuma an yi amfani da salon waÆ™a mai daÉ—in ji wanda yake jan hankali sosai.
RECOMMENDED: Uk Boy – Nasara Ft. Rumerh
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.






