Hausa Songs
JB Yaseer – Tankade Ft. Fati Khaleel

JB Yaseer New Song “Tankade” Ft. Fati Khaleel 2025 Mp3 Download
JB Yaseer ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Tankade” tare da mawakiya “Fati Khaleel” wannan waka itama tana daga cikin wakokin album dinsa “Mahbuba Ep” na 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.