Hausa Songs
JB Yaseer – Nakamu

JB Yaseer New Song “Nakamu” 2025 Mp3 Download
JB Yaseer ya kara fitowa da masoyansa wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Nakamu” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Mahbuba Ep” na 2025.
Idan har wannan waka kun ji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.