Hausa Songs
JB Yaseer – Mundace Da Juna

JB Yaseer New Song “Mundace Da Juna” 2025 Mp3 Download
JB Yaseer ya kara fitowa da masoyansa wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Mundace Da Juna,” wannan waka itama tana daga cikin wakokin sabon album dinsa “Mahbuba Ep” na 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.