Hausa Songs
JB Yaseer – Marhababiki

JB Yaseer New Song “Marhababiki” 2025 Mp3 Download
JB Yaseer ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Marhababiki” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa “Mahbuba Ep” na 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.