Hausa Songs
JB Yaseer – Ganina

JB Yaseer New Song “Ganina” 2025 Mp3 Download
JB Yaseer ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Ganina” wannan waka itama tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa “Mahbuba Ep” na 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.