Kannywood

Jaruman Kannywood (10) Mata Da Suke Da Kyau 2025

FAST DOWNLOAD MP3

Kowane shekara ana zabar wasu daga cikin yan matan kannywood (10) wadanda suke da kyau wanda yanzu haka angama tantance masu kyau daga matan.

Sai kuma abinda mukeso kusani wannan zabin na iya Hausa Tracks ne amma idan akwai gyara acikinsa kuna da damar rubuta mana sunan jarumar data cancanci asaka sunanta a wajen comment section dake kasa.

Ganin irin yanda mutane suke magana a kafafan sada zumunta nasu TikTok da Facebook akan yan matan kannywood masu kyau. Wannan shine dalilin dayasa muka ware wasu daga cikinsu wadanda muke ganin suna da kyau.

Sune Kamar Haka:-

Firdausee Yahaya

Firdausee Yahaya

Fateema Usman Kinal

Fateema Usman Kinal

Maryam Booth

Maryam Booth

Zarah Aliyu

Zarah Aliyu

Zarah Diamond

Zarah Diamond

Rahama Sadau

Rahama Sadau

Nafisa Abdullahi

Nafisa Abdullahi

Rukky Alim

Rukky Alim

Meerah Shuaibu

Meerah Shuaibu

Maryam Yahaya

Maryam Yahaya

Wadannan su ne wasu daga cikin yan matan kannywood (10) masu kyau na 2025 wadanda mukaga sundace amma muna masu kara sanar daku cewa zaku iya ajiye mana sunayen wasu da kukasan sun cancanta.

FAST DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!